Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan shirin rantsar da shugaba Donald Trump a matsayin shugaban Kasa karo ...
Hedikwatar rundunar tsaron Najeriya ta ce tuttudowar 'yan ta'adda daga yankin Sahel ya dada haifar da karuwar hare haren ...
Sabbin zarge-zargen suna nuni da cewa Faransa za ta samar da kudin makarkashiyar hambarar da gwamnatin soja a Nijar ko ...
Mawaka Billie Eilish, Lady Gaga zasu hallarci taron gangamin neman agaji wa wadanda ibtila’in wutar dajin Dalifornia ta shafa ...
Wannan satar za ta haddasa rashin wuta a unguwannin Maitama, Wuse, Jabi, Life Camp, Asokoro, Utako da Mabushi.
Kotun daukaka kara da ke Abuja, ta jaddada cewa har yanzu Julius Abure ne shugaban jam’iyyar Labour na kasa. Washington dc — ...
Hukuncin, wanda ya biyo bayan gargadin da gwamnatin Biden ta sha yi na cewwar manhajar ta na matukar barazana ga tsaron ...
Ana sa ran kungiyar Hamas ta saki kashin farko na mutane da take rike da su karkashin yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza a ...